✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nasiru Ado Bayero ya zama sabon Sarkin Bichi

Ciroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero, shi ne aka nada a matsayin sabon Sarkin Bichi, bayan da aka nada yayansa sabon Sarkin Kano Aminu Ado…

Ciroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero, shi ne aka nada a matsayin sabon Sarkin Bichi, bayan da aka nada yayansa sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero.

An dai nada Sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne bayan da Gwamna Ganduje ya tube Muhammad Sanusi II daga gadon sarauta yau Litinin.