✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rogo dadi

Wani Bafulatani ne yana zaune yana hutawa sai wani mutum ya zo wucewa, sai ya ce masa: “Gaskiya Fullo kana hutawa.” Sai Bafulatanin ya ce:…

Wani Bafulatani ne yana zaune yana hutawa sai wani mutum ya zo wucewa, sai ya ce masa: “Gaskiya Fullo kana hutawa.” Sai Bafulatanin ya ce: “Yanzu ma na shi rogo.”

Daga Abdul’aziz Maska 07068549745