✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rushewar bene ta jikkata mutum biyar a Jami’ar Jihar Kano

Mutum biyar ne suka jikkata a yayin da wani gini mai hawa uku a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano da ke Wudil ya…

Mutum biyar ne suka jikkata a yayin da wani gini mai hawa uku a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano da ke Wudil ya rushe.