✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarkin Fawa

Wani sarkin fawa ne aka kai shi gaban alkali kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin sarkin…

Wani sarkin fawa ne aka kai shi gaban alkali kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin sarkin fawa ya yana motsi kamar yana fadin wani abu a boye. Alkali ya ce masa: “Ba zagi na ka yi ba dai ko?” Sai sarkin fawa ya amsa da cewa: “Amma kuma ai ba yabon ka na yi ba!”