✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsadar Rayuwa: ‘Ba Mu Da Zarafin Bayar Da Kyautar Kirsimeti A Wannan Shekara’

Wannan rana ta washe garin Kirsimeti ce ake kira ‘Boxing Day’ a turance.

More Podcasts

Wannan rana ta washe garin Kirsimeti ce ake kira ‘Boxing Day a turance. Rana ce ta raba kyaututtuka ga ‘yan uwa da abokan arziki.

Sai da a yanayin da ake ciki na matsin tattalin arziki, shin al’umma na da zarafin yin kyautuka kamar yadda aka saba? me ya sa ake mata laƙabi da boxing day’, kuma wace irin kyauta ya kamata a bayar?

Ku biyo mu cikin shirin Najeriya A Yau domin jin yadda wasu mutanen suka tunkari wannan rana a yanayi na tsadar rayuwa.

Domin sauke shirin, latsa nan