✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsohon dan majalisa ya kai hari a Somaliya

Kungiyar al-Shabab da ke kasar Somaliya ta ce wani tsohon dan majalisar dokokin kasar na cikin ‘yan bindiga biyun da suka kai harin kunar-bakin-wake a…

Kungiyar al-Shabab da ke kasar Somaliya ta ce wani tsohon dan majalisar dokokin kasar na cikin ‘yan bindiga biyun da suka kai harin kunar-bakin-wake a Mogadishu, babban birnin kasar.