✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsohon Gwamnan Kaduna Abba Kyari ya rasu

Tsohon Gwamnan Kaduna lokacin mulkin soja Birgediya Abba Kyari ya rasu. Marigayin ya rasu ne a daren jiya Litinin a Abuja. An yin jana’izarsa da…

Tsohon Gwamnan Kaduna lokacin mulkin soja Birgediya Abba Kyari ya rasu.

Marigayin ya rasu ne a daren jiya Litinin a Abuja. An yin jana’izarsa da misalin karfe 1:30 na rana yau Litinin yayin da aka birne shi makabartar Gudu da ke Abuja kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

Abba Kyari tsohon Gwamna ne lokacin mulkin Yakubu Gowon.