✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Turaren Babarbare

Wani Babarbare ne ya tafi wajen daukar hoto, sai a hanya ya sayi turare ya tafi da shi. Lokacin da za a dauke shi hoton…

Wani Babarbare ne ya tafi wajen daukar hoto, sai a hanya ya sayi turare ya tafi da shi. Lokacin da za a dauke shi hoton sai ya fesa turaren a jikinsa, da niyyar idan an wanke hoton zai ji kanshin turare a jikin hoton. Ranar day a dawo amsar hoto bai ji kanshin ba sai ya ce: “Ba zan yarda ba sai na ji kanshi tukunna.”

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003