✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yaro dan shekara 10 ya sha nonon karnuka tsawon shekara shida

Wani yaro dan shekara 10 a kasar Indiya ya shekara shida yana shan nonon karnuka, ina iyayensa suka yi matukar kokarin hana shi, amma al’amarin…

Wani yaro dan shekara 10 a kasar Indiya ya shekara shida yana shan nonon karnuka, ina iyayensa suka yi matukar kokarin hana shi, amma al’amarin ya ci tura.