✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tallafi ga ’yan kasuwa domin fitar da kaya kasashen waje

A karshen makon da ya gabata ne Bankin Shiga da Fitar da Kayayyaki Waje na Najeriya (wato Nigeria Edport-Import Bank, ko NEdIM Bank a takaice),…

A karshen makon da ya gabata ne Bankin Shiga da Fitar da Kayayyaki Waje na Najeriya (wato Nigeria Edport-Import Bank, ko NEdIM Bank a takaice), ya yi shelar bayar da tallafin fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje