✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tarihin Tashe Da Amfaninsa Ga Al’umma

Idan maganar nishadi a cikin watan azumi a kasar Hausa ake yi, to da zarar an ce tashe to kurunkus! Sai dai kuma, duk da…

Idan maganar nishadi a cikin watan azumi a kasar Hausa ake yi, to da zarar an ce tashe to kurunkus!

Sai dai kuma, duk da irin armashi da barkwancin da ke cikinsa, bana hukuma ta haramta wa matasa yin shi a Kano, abin da ya haifar da muhawara.

A wannan bidiyon za ku ji tarihi da amfanin tashe da kuma shin za a iya bunkasa al’adar ta tafi daidai da zamani?