✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Taron Gizagawa na bana: Birnin Shehu ya dau himma

Kamar yadda aka saba kowace shekara, Gizagawan Zumunci kan gudanar da gagrumin taron sada zumunta da nasihohi da jawabai na karfafa gwiwa da fadakarwa ga…

Kamar yadda aka saba kowace shekara, Gizagawan Zumunci kan gudanar da gagrumin taron sada zumunta da nasihohi da jawabai na karfafa gwiwa da fadakarwa ga al’umma.