Kwamishinan Kula da Muhalli na Jihar Bauchi Alhaji Mahiru Maiwada Wundi ya ce kula da tsabtar muhalli shi ne babban rigakafin cututtukan da suke damun al’ummar kasar nan.
Tsabtar muhalli ne babban rigakafin cututtuka – Kwamishina
Kwamishinan Kula da Muhalli na Jihar Bauchi Alhaji Mahiru Maiwada Wundi ya ce kula da tsabtar muhalli shi ne babban rigakafin cututtukan da suke damun…