✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsadar kayan abinci: ‘Yan Najeriya na dandana kudarsu

A wannan karon, shirin “Daga Laraba” ya baje tsananin tsadar kayan abinci a faifai don gano abin da ya haddasa ta, wane ne ya haddasa…


A wannan karon, shirin “Daga Laraba” ya baje tsananin tsadar kayan abinci a faifai don gano abin da ya haddasa ta, wane ne ya haddasa ta, dalilin haddasa ta, da hanyoyin magance ta.

‘Yan kasuwa da masana da sauran masu ruwa da tsaki sun bayyana dalilan tsadar, sun kuma bayar da shawarwari a kan yadda za a rage radadin da talaka ke fama da shi.

Ku latsa nan don ku saurari shirin ko ku sauke shi.