✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsallen kwado

Soja ne ya kama wani Bafulatani, ya ce masa: “Ka iya tsallen kwado?” Sai Bafulatani ya ce: “Ranka ya dade ban iya na kwado ba…

Soja ne ya kama wani Bafulatani, ya ce masa: “Ka iya tsallen kwado?” Sai Bafulatani ya ce: “Ranka ya dade ban iya na kwado ba amma na iya na kare.” Sai ko Bafulatanin nan ya ruga a guje.
Daga Abdul’aziz Kasim Abuja, 08092291866.