✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Tsarin tattalin arziki a Musulunci (2)

A makon jiya ne muka fara tsakuro wani abu game tsarin tattalin arziki a Musulunci daga cikin littafin Tsarin Banki da Kasuwanci da Asusun Hannun…

A makon jiya ne muka fara tsakuro wani abu game tsarin tattalin arziki a Musulunci daga cikin littafin Tsarin Banki da Kasuwanci da Asusun Hannun Jari a Musulunci, na Malam Aliyu Sa’idu Gamawa.