A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka lakada wa wani Uban kasa duka har ya fita cikin hayyacinsa, sai da ‘ya’yansa suka kai shi asibiti.
Uban kasa ya sha duka a Majalisar Zamfara
A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka lakada…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Tue, 7 Aug 2012 16:30:14 GMT+0100
Karin Labarai
2 hours ago
Yadda ake dafa-dukan Kus-kus da naman kaza

14 hours ago
Sojoji sun dakile harin ISWAP a Borno
