Uwargidan Shugaban kasa Dame Patience Jonathan ta dawo Najeriya a shekaranjiya Laraba daga wani asibitin kasar Jamus inda ta je jinya makonni da dama da suka gabata.
Uwargidan Shugaban kasa ta dawo daga asibitin Jamus
Uwargidan Shugaban kasa Dame Patience Jonathan ta dawo Najeriya a shekaranjiya Laraba daga wani asibitin kasar Jamus inda ta je jinya makonni da dama da…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 19 Oct 2012 23:11:03 GMT+0100
Karin Labarai