✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda kwacen waya ke zama ajalin jama’a a Najeriya

A wasu sassan Najeriya, rike wayar salula kan zama hadarin da ka iya haifar da sara ko suka ko ma mutuwa idan ajali ya yi.…


A wasu sassan Najeriya, rike wayar salula kan zama hadarin da ka iya haifar da sara ko suka ko ma mutuwa idan ajali ya yi.

A wannan karon, “Daga Laraba” ya duba yadda wannan matsala ke karuwa da illar da take haifarwa da kuma hanyoyin magance ta ko kauce wa fada mata.

domin saukewa danna nan
Domin Saukewa