✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Wajibi ne Najeriya ta binciko dalilan dawo da alhazanta mata daga Saudiyya –Sheikh Sulaiman

Daraktan Cibiyar Bunqasa Ilimi da Wayar da kan Jama’a (AWEDI) da ke Jos, kuma xaya daga cikin malamai masu yi wa alhazai wa’azi a Najeriya…

Daraktan Cibiyar Bunqasa Ilimi da Wayar da kan Jama’a (AWEDI) da ke Jos, kuma xaya daga cikin malamai masu yi wa alhazai wa’azi a Najeriya da Saudiyya, Sheikh Muhammad Sulaiman, ya nemi Gwamnatin Tarayya ta binciko dalilin da suka sa gwamnatin Saudiyya ta dawo da alhazai mata na Najeriya a bana.