Gwamnatin Jihar Ogun ta dakatar da wasu sarakunan gargajiya biyu a dalilin kaurewa da fada da suka yi a cikin caji-ofis na ’yan sanda yayin da suka je wajen don sasantawa.
Wasu sarakunan gargajiya sun yi ba-ta-kashi a caji-ofis
Gwamnatin Jihar Ogun ta dakatar da wasu sarakunan gargajiya biyu a dalilin kaurewa da fada da suka yi a cikin caji-ofis na ’yan sanda yayin…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 19 Oct 2012 22:31:00 GMT+0100
Karin Labarai