Daruruwan mata da ke zuwa sauraron wa’azi a Hukumar Harkokin Mata ta Jihar Zamfara, sun koma gidajensu cikin mamaki da bakin ciki a yayin da suka samu labarin ana zargin wadansu ’yan mata uku da laifin yin fyade ga wani matashi.
Wasu ’yan mata sun yi wa matashi fyade cikin azumi a Zamfara
Daruruwan mata da ke zuwa sauraron wa’azi a Hukumar Harkokin Mata ta Jihar Zamfara, sun koma gidajensu cikin mamaki da bakin ciki a yayin da…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 24 Aug 2012 10:12:56 GMT+0100
Karin Labarai