✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Wata sabuwa: Batun tsarin raba arzikin man fetur ya sake kunno kai

A wancan makon a wannan fili na yi tsokaci ne a kan dogon turancin da ya kunno kai a kan batun gyaran kundin tsarin mulkin…

A wancan makon a wannan fili na yi tsokaci ne a kan dogon turancin da ya kunno kai a kan batun gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan da ya shafi a ba gwamnatocin jihohi ikon su kafa rundunonin ‘yan sanda na jihohinsu,