✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

WATA SABUWA: Shin da gaske Abale dan daba ne? Mene ne gaskiyar Batun Mutuwar Kabir Nakwango

Da gaske Abale ɗan daba ne? Menene gaskiyar batun mutuwar Kabiru Nakwango? Ku kasance da shirinmu na Wata Sabuwa domin jin gaskiyar labari.

Da gaske Abale ɗan daba ne?

Menene gaskiyar batun mutuwar Kabiru Nakwango?

Ku kasance da shirinmu na Wata Sabuwa domin jin gaskiyar labari.