✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

WhatsApp zai daina aiki a wayoyin iPhone da Samsung Galaxy

Kamfanin Whatsapp ya ce manhajar za ta daina aiki a wayoyin iphone 5, Samsung Galaxy Ace 2 da 45, da sauran wasu wayoyin 47 daga…

Kamfanin Whatsapp ya ce manhajar za ta daina aiki a wayoyin iphone 5, Samsung Galaxy Ace 2 da 45, da sauran wasu wayoyin 47 daga ranar 31 ga Disamba, 2022.

Kamfanin ya ce masu amfani da tsofaffin wayoyin iPhone da Android, dole ne sai sun habaka wayar kafin karewar wa’adin, matukar suna son ci gaba da amfani da manhajar.

“Don ci gaba da morar sabbin  fasaha, da kuma karkatar da akalar tattalin arzikinmu zuwa can, mun dakatar da aiki a tsofaffin wayoyi.

“Idan muka daina aiki da samfirin wayarku, za mu sanar da ku, mu kuma dinga tura muku da sakon tunatarwar habaka wayarku akai-akai har zuwa cikar wa’adin.”

Wayoyin da WhatsApp zai daina aiki a kansu sun hada da:

 • iPhone 5
 • iPhone 5C
 • Archos 53 Platinum
 • Grand S Flex ZTE
 • Grand X Quad V987 ZTE
 • HTC Desire 500
 • Huawei Ascend D
 • Huawei Ascend D1
 • Huawei Ascend D2
 • Huawei Ascend G740
 • Huawei Ascend Mate
 • Huawei Ascend P1
 • Quad XL
 • Lenovo A820
 • LG Enact
 • LG Lucid 2
 • LG Optimus 4X HD
 • LG Optimus F3
 • LG Optimus F3Q
 • LG Optimus F5
 • LG Optimus F6
 • LG Optimus F7
 • LG Optimus L2 II
 • LG Optimus L3 II
 • LG Optimus L3 II Dual
 • LG Optimus L4 II
 • LG Optimus L4 II Dual
 • LG Optimus L5
 • LG Optimus L5 II
 • LG Optimus L5 II Dual
 • LG Optimus L7
 • LG Optimus L7 II
 • LG Optimus L7 II Dual
 • LG Optimus Nitro HD
 • Memo ZTE V956
 • Samsung Galaxy Ace 2
 • Samsung Galaxy Core
 • Samsung Galaxy S2
 • Samsung Galaxy S3 Mini
 • Samsung Galaxy Trend II
 • Samsung Galaxy Trend Lite
 • Samsung Galaxy Xcover 2
 • Sony Xperia Arc S
 • Sony Xperia miro
 • Sony Xperia Neo L
 • Wiko Cink Five
 • Wiko Darknight ZT