Wani matashi mai suna Tafa Donald da ke tsaron shagon mai gidansa a Kasuwar IBB a garin Suleja na Jihar Neja, ya bayyana wa Kotun Yanki ta Birnin Tarayya da ke Jiwa Abuja yadda wasu da ya zarga da yi masa damfara suka rika amsar kudi daga wajensa
Ya ba ’yan damfara Naira miliyan uku da rabi na maigidansa don su yi masa Dala
Wani matashi mai suna Tafa Donald da ke tsaron shagon mai gidansa a Kasuwar IBB a garin Suleja na Jihar Neja, ya bayyana wa Kotun…