Mutanen Unguwar Madaka da ke cikin birnin Zariya sun tashi cikin juyayi da mamaki saboda ganin yadda wani matashi da ke unguwar ya kona kanensa ya mutu har lahira.
Ya banka wa kanensa wuta bayan tankiya
Mutanen Unguwar Madaka da ke cikin birnin Zariya sun tashi cikin juyayi da mamaki saboda ganin yadda wani matashi da ke unguwar ya kona kanensa…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 9 Nov 2012 8:44:57 GMT+0100
Karin Labarai