Shugaban Gidauniyar MDA, Injiniya Magaji Da’u Aliyu ya fanshi fursunoni 25 daga gidajen kurkukun da ke Jihar Jigawa, ta hanyar biyan kudin tarar da ke kansu, don murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1434 Bayan Hijira.
Ya fanshi fursunoni 25 don murnar sabuwar shekarar Musulunci a Jigawa
Shugaban Gidauniyar MDA, Injiniya Magaji Da’u Aliyu ya fanshi fursunoni 25 daga gidajen kurkukun da ke Jihar Jigawa, ta hanyar biyan kudin tarar da ke…