✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ya shawarci matasa a kan kiyaye dokokin addini

Wani malamin addinin Musulunci na kungiyar Izalatul bidi’a wa ikamatussunna reshen Jihar Edo,  Ustaz AbdulHadi ya bayyana irin bukatar da ke akwai ta matasan kasar…

Wani malamin addinin Musulunci na kungiyar Izalatul bidi’a wa ikamatussunna reshen Jihar Edo,  Ustaz AbdulHadi ya bayyana irin bukatar da ke akwai ta matasan kasar nan, musamman  musulmi su san addininsu.