✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ya tsinci Naira miliyan 3 ya mayar alhali yana fama da matsaloli

Wani bawan Allah mai suna Aliyu Shu’aibu dan kimanin shekaru 52 da haihuwa da ke zaune a unguwar Agege a cikin jihar Legas ya mayar…

Wani bawan Allah mai suna Aliyu Shu’aibu dan kimanin shekaru 52 da haihuwa da ke zaune a unguwar Agege a cikin jihar Legas ya mayar da Naira miliyan uku da dubu dari hudu da ya tsinta ga mai kudin