✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Aka Ceto Mutum 638 Da Ake ‘Bautarwa’ A Arewacin Najeriya

Yaran da ake kaiwa birni da sunan aiki na cikin halin ni-'yasu - abin dai ya yi kama da bauta


Domin sauke shirin latsa nan.

Yaran da ake kaiwa birni da sunan aiki na cikin halin ni-‘yasu – abin dai ya yi kama da bauta. 

Hukumar Yaki da Safarar Mutane ta Najeriya (NAPTIP) shiyyar Arewa Maso Yamma ta ce ta ceto mutum 638 da ake bautatarwa a cikin wannan shekarar.