Yadda ake cin hanci a Gwamnatin Buhari | Aminiya

Yadda ake cin hanci a Gwamnatin Buhari

    .

Na hannun daman Shugaba Buhari, Honorabul Faruk Adamu Aliyu, ya ce gwamnatin Buhari ta yi wa mulkin Najeriya hangen Dala kuma ta ba wa ’yan kasar kunya.

A wannan bindiyon, Honorabul Faruk wanda jigo ne a jam’iyyar APC ya bayyana yadda ’yan Najeriya ke da-na-sanin zaben Buhari da kuma yadda har yanzu ana cin hanci a gwamnati.