✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda ake cin hanci a Gwamnatin Buhari

Na hannun daman Shugaba Buhari, Honorabul Faruk Adamu Aliyu, ya ce gwamnatin Buhari ta yi wa mulkin Najeriya hangen Dala kuma ta ba wa ’yan…

Na hannun daman Shugaba Buhari, Honorabul Faruk Adamu Aliyu, ya ce gwamnatin Buhari ta yi wa mulkin Najeriya hangen Dala kuma ta ba wa ’yan kasar kunya.

A wannan bindiyon, Honorabul Faruk wanda jigo ne a jam’iyyar APC ya bayyana yadda ’yan Najeriya ke da-na-sanin zaben Buhari da kuma yadda har yanzu ana cin hanci a gwamnati.