Jama’a sun barke da ihu a lokacin da tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya durkusa yana gaishe da tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayin taron Manyan Jami’an Kwastom na shekarar 2012 a Jihar Katsina.
Yadda Atiku ya durkusa wa Obasanjo a Katsina
Jama’a sun barke da ihu a lokacin da tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya durkusa yana gaishe da tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayin…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 30 Nov 2012 9:44:27 GMT+0100
Karin Labarai