✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Bikin Kirsimeti zai gudana a yanayin COVID-19

Reverend Caleb Sylvanus Dakwak jagora ne na Eklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN) da ke Utako a Abuja. A wannan hirar da Aminiya, ya bayyana yadda…

Reverend Caleb Sylvanus Dakwak jagora ne na Eklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN) da ke Utako a Abuja. A wannan hirar da Aminiya, ya bayyana yadda bikin Kirsimeti na bana zai kasance a yanayin da a ke ciki na COVID-19.