Yadda bolar bayan gidan sarki take jefa Kanawa a cikin kunci | Aminiya

Yadda bolar bayan gidan sarki take jefa Kanawa a cikin kunci

    Rahima Shehu Dokaji

Bolar shara ce da unguwanni da dama da ke kewayen yankin suke kawowa, wanda hakan ya sa ba ta cika mako take tumbatsa, ta kwarara har cikin makarantar ’yan matan da magudanun ruwa da gidajen da suke makwabtaka da ita.