✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Buhari ya gana da Daliban Kankara a cikin hotuna

Hotunan ganawar Buhari da dalibai 344 na makarantar GSSS Kankara da aka ceto

Ga hotunan ganawar Shugaban Kasa Buhari da daliban Makarantar GSSS Kankara da ‘yan bindiga suka sako.

Buhari ya gana da su ne Katsina, ‘yan sa’o’i bayan an dawo da su Katsina daga Jihar Zamfara inda ‘yan bindiga suka damka su ga wakilan gwamnati.

Dalibai 344 da aka sako suna sauraron jawabin Shugaba Buhari ranar Juma’a, 18 ga Disamba, 2020
Shugaba Buhari a lokacinda yake yi wa daliban jawabi a Katsina, ranar Juma’a, 18 ga Disamba, 2020
Buhari yana jinjinya wa jami’an tsaro da hukumomin da suka sanya baki aka sako daliban na GSSS Kankara da aka yi garkuwa da su
Buhari na jawabi a lokacin taron tarbar daliban da aka ceto
Daliban da ake ceto da jami’an tsaro da manyan jami’an gwamnati suna sauraron jawabin Shugaba Buhari