✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Buhari ya gana da jami’an gwamnati cikin hotuna

Shugaba Buhari ya yi ganawa ta musamman da Kwamitin Zartaswa ta Tarayya (FEC) ta zamani ta bidiyo a ranar Laraba, 3 ga watan Yuli. Bullar…

Shugaba Buhari ya yi ganawa ta musamman da Kwamitin Zartaswa ta Tarayya (FEC) ta zamani ta bidiyo a ranar Laraba, 3 ga watan Yuli.

Bullar annobar coronavirus a fadin duniya ta sauya salon yadda ake gudanar da al’amura a daukacin duniya baki daya.

Ko ya annobar coronavirus ta shafi al’amuranku na yau da gobe?