✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda harkar fim ta sama min mutunci –Falalu Dorayi

A kashi na biyu na hirar bidiyo da ya yi da Aminiya, Darakta Falalu Dorayi ya fadi yadda harkar fim ta daukaka shi, ta kuma…

A kashi na biyu na hirar bidiyo da ya yi da Aminiya, Darakta Falalu Dorayi ya fadi yadda harkar fim ta daukaka shi, ta kuma rufa sama mashi mutunci.

Amma ya fara ne da bayanin abin da ya sa ya shirya shirin “Gidan Bamasi”.

A yi kallo lafiya.