Yadda Kano ta yi cikar kwari yayin bikin ba Sarki sandar mulki | Aminiya

Yadda Kano ta yi cikar kwari yayin bikin ba Sarki sandar mulki

Wasu daga cikin manyan bakin da suka halarci bikin.
Wasu daga cikin manyan bakin da suka halarci bikin.
    Clement Oloyede da Sani Ibrahim Paki

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya halarci Kano domin bikin ba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero sandar mulki a matsayin Sarki na 15 daga zuri’ar Fulani.

Kazalika, daga cikin tawagar manyan bakin da suka halarta akwai Shugaban Majalisar Dattija, Sanata Ahmed Lawan, Gwamnoni, Ministoci da ’yan majalisar tarayya

Ga wasu daga cikin hotunan manyan bakin da suke halarci bikin: