Yadda Kwaya Ke Kashe Aure Da Ma’aurata | Aminiya

Yadda Kwaya Ke Kashe Aure Da Ma’aurata

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan.

A wannan zamanin akan alakanta wasu abubuwa da ke faruwa a tsakanin ma’aurata da ta’ammali da miyagun kwayoyi.

Wannan ne ya sa Shugaban Hukumar Yaki da Ta’ammali da Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Janar Muhammad Buba Marwa Mai Ritaya, ya yi kira da a rika gwajin kwayoyi kafin a yi aure.

Ko wanne tasiri hakan zai yi wajen magance matsalolin aure ko hana auren rushewa?