Daily Trust Aminiya - Yadda mahaifina ya yi min fyade
Subscribe
Dailytrust TV

Yadda mahaifina ya yi min fyade

Wata karamar yarinya ta fallasa mahaifinta bisa fyaden da ta ce yana mata da karfin tsiya.

Duk da dabarar da ta yi domin ta koma gidan kakarta inda ta kai kara, mahaifin nata ya matsa sai da aka dawo da ita gida.