✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda na fara gina gadar sama — Musa Sani Idris

Wani karamin yaro da ya kera gadar sama a Maiduguri, Jihar Borno, ya ce babu wanda ya koya mas yadda ake yi. Yaron mai suna…

Wani karamin yaro da ya kera gadar sama a Maiduguri, Jihar Borno, ya ce babu wanda ya koya mas yadda ake yi. Yaron mai suna Musa Sani Idris wanda gwamnan jihar, Babagan Umara Zulum ya dauki nauyin karatunsa ya ce ba zai bai wa gwamnan kunya ba. A kwanan baya ne Zulum ya dauki nauyin karatun yaron bayan hotunan wata gadar sama makamanciyar wadda gwamnan ya gina. A wannan hirar da yaron da mahaifinsa suka yi da Aminiya, sun bayyana yadda ya fara kere-kere.