✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda na rasa hannuna a wajen rabon fada a Kano – Matashi

Salisu Hussaini matashi ne da yake sana’ar dinki a Jihar Kano, wanda ya rasa hannunsa yayin da yake raba wasu matasa biyu da suke fada…

Salisu Hussaini matashi ne da yake sana’ar dinki a Jihar Kano, wanda ya rasa hannunsa yayin da yake raba wasu matasa biyu da suke fada juna.