✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda na tsaftace kaina a lokacin da fara ganin jinin al’ada a zamanin da

A yayin da mata da dama ke mafa da matsalar karancin audugar al’ada a lokacin da suka ga bakonsu na wata, wasu manyan mata sun…

A yayin da mata da dama ke mafa da matsalar karancin audugar al’ada a lokacin da suka ga bakonsu na wata, wasu manyan mata sun bayyana wa Aminiya yadda suke tsaftace kansu da duk lokacin da fara ganin jinin al’ada a zamanin da.