✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda na tuqa Sarauniyar Ingila a Najeriya – Ali Sarkin Mota

A ranar alhamais din makon jiya ne Sarauniyar Ingila  Elizabeth ta ciki shekaru 90 a duniya. Alhaji Ali Sarkin mota, babban direban Firimiyan Arewa Ahmadu…

A ranar alhamais din makon jiya ne Sarauniyar Ingila  Elizabeth ta ciki shekaru 90 a duniya. Alhaji Ali Sarkin mota, babban direban Firimiyan Arewa Ahmadu Bello, shi ne ya tuka Sarauniyar  lokacin da ta kawo ziyara Najeriya a shekarar 1956, Aminiya ta tattauna da shi kwanakin baya domin jin yadda ya tuka Sarauniya, inda ya yi bayani kamar haka: