✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yadda na yi goyon cikin ‘yan ukun da na haifa a haihuwata ta 12’

Wata mata mai suna Malama Delu da ke kauyen Unguwar Namanda a karamar Hukumar Faskari a Jihar Katsina ta haifi ’yan uku maza a ranar…

Wata mata mai suna Malama Delu da ke kauyen Unguwar Namanda a karamar Hukumar Faskari a Jihar Katsina ta haifi ’yan uku maza a ranar Asabar da ta gabata.