Daily Trust Aminiya - Yadda Sabuwar Dokar Man Fetur Za Ta Shafi Rayuwarku

Yadda Sabuwar Dokar Man Fetur Za Ta Shafi Rayuwarku

Domin sauke shirin latsa nan

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa Kudurin Dokar Harkar Man Fetur hannu bayan an kwashe shekara da shekaru ana kwan-gaba-kwan-baya.

Ana sa ran wannan Doka dai za ta sauya yadda ake gudanar da harkar man fetur a Najeriya.

A Najeriya a Yau mun yi nazari a kan abin da Dokar ta kunsa da kuma yadda za ta shafi rayuwar ‘yan Najeriya kai-tsaye.

Karin Labarai