✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Sabuwar Dokar Man Fetur Za Ta Shafi Rayuwarku

Wannan Doka za ta shafi rayuwar al'umma kai-tsaye


Domin sauke shirin latsa nan

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa Kudurin Dokar Harkar Man Fetur hannu bayan an kwashe shekara da shekaru ana kwan-gaba-kwan-baya.

Ana sa ran wannan Doka dai za ta sauya yadda ake gudanar da harkar man fetur a Najeriya.

A Najeriya a Yau mun yi nazari a kan abin da Dokar ta kunsa da kuma yadda za ta shafi rayuwar ‘yan Najeriya kai-tsaye.