✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda shugaban kasar Nijar ya yi hawan sallar idi

Kasar Nijar na daya daga cikin kasashen Afirka da suka gabatar da sallar Idi karama a ranar Asabar, 23 ga watan Mayu bayan mahukuntan kasar…

Kasar Nijar na daya daga cikin kasashen Afirka da suka gabatar da sallar Idi karama a ranar Asabar, 23 ga watan Mayu bayan mahukuntan kasar sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a ranar Juma’a.

Shugaban kasar Issoufou Muhammadou ya yi hawan Idi tare da mukarabbansa da tarin jama’ar kasar a babban masallacin kasar da ke Birnin Niamey, Babban Birnin kasar Nijar.